Sanata Rufai Hanga ya umarci tsoffin shugabannin NNPP su dawo da motocin da ya ba su tun da sun koma APC
Wasiƙar ta ce motocin za su kasance a ofishin Sanatan har sai an warware rikicin cikin gida na jam’iyyar
Labarai
Wasiƙar ta ce motocin za su kasance a ofishin Sanatan har sai an warware rikicin cikin gida na jam’iyyar
An tafka asarar dukiyoyi na maƙudan kuɗaɗe a sanadiyyar gobarar ta safiyar Litinin, yayin da ake ci gaba da aiki ceto
Allah Ya yi wa Sheikh Khalifa Usman Kusfa wanda aka fi sani da Rigi-Rigi rasuwa bayan fama da rashin lafiya
Sojojin sun aika ’yan ta’addan lahira ne a yayin musayar a wata maɓoyar da ’yan bindiga sama da 100 suka taru da nufin ƙaddamar da sabbin hare-hare
Gwamnan ya ce za a yi bincike tare da gano waɗanda suka aikata laifin domin hukunta su.