Labarai

Labarai

Kada wanda ya kafa allunan taya ni murnar zama Minista – Wike

Ya ce aikin gina birnin ne yanzu a gabansa

Makiyayi mai shekara 15 ya guntule hannun manomi a Bauchi

Makiyayin ya guntule hannun manomin ne bayan ya yi masa ta’adi a gona

Zulum ya raba wa masu yi wa kasa hidima 1,215 kyautar N30,000

An kwashe shekaru ba tare da horar da masu yi wa ƙasa hidima a Jihar Borno ba.

Matatun man fetur 4 za su fara aiki a Najeriya a badi — Minista

Burinmu shi ne nan da ’yan shekaru ƙalilan, Najeriya ta daina shigo da man fetur cikin ƙasar.

Boko Haram ta sako mata 48 da ta sace bayan karbar kudin fansa

Boko Haram ta sako mata 48 da ta sace daga kauyukan Maiwa da Shuwarin da ke Karamar Hukumar Mafa da ke Jihar Borno.