Nijar ta ba sojojin Mali da Burkina Faso izinin kawo mata dauki
Mali da Burkina Faso sun yaba da damar da Janar Tchiani ya ba sojojinsu na kawo wa Nijar daukin gaggawa
Labarai
Mali da Burkina Faso sun yaba da damar da Janar Tchiani ya ba sojojinsu na kawo wa Nijar daukin gaggawa
Bangarorin biyu sun yi wa juna mummunar barna, inda mayakan da kwamnadojinsu suka sheka lahira a musayar wutar.
Sai dai NCC ta ce duk da haka akwai tarin kalubale
Ya dauki matakin ne a matsayinsa na Shugaban ECOWAS
’Yan kasashen Afirka 7,000 da ke neman tsallakawa zuwa Turai sun makale a Nijar tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi.