Labarai

Labarai

Rasha ta fara dibar sojojin haya a Afirka

Rasha dai na kokarin fadada tasirinta ne a Afirka

Ta kashe dan kishiyarta kwana 4 da haihuwarsa a Bauchi

Ana zargin ta kashe jaririn ne ta hanyar ba shi guba a baki

An yi jana’izar matukin jirgin saman da ’yan fashin daji suka harbo

An yi jana’izar a masallacin Ɗanja da ke Tudun Wada Zariya

Sojoji sun sake ceto wata ’yar Chibok a Borno

An ceto ‘yan matan Chibok 16 a bana.

An yanke wa malamar jinya hukuncin daurin rai-da-rai kan kashe jarirai 7 a Birtaniya 

Alkalin da ya yanke hukuncin ya bayyana Lucy a matsayin ‘mara tausayi’.