Labarai

Labarai

’Yan sanda sun kama ’yan fashi 6, sun ƙwato makamai a Gombe

Rundunar ta ce tana ci gaba da bincike a kansu.

Ɗan shekara 3 ya rasu bayan faɗawa rijiya a Kano

Hukumar ta ja hankalin jama’a kan illar barin rijiyoyi a buɗe.

Gwamnatin Borno za ta soma bai wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu kai tsaye

Muna sa ran ku kasance masu gaskiya da riƙon amana. Duk wata naira da kobo da kuka karɓa dole ne a yi amfani da su ta hanyoyin da suka dace.

Laftanar ɗin soji ya ɓace bayan harin ’yan ta’adda a Borno

A ‘yan kwanakin nan dai, mayaƙan Boko Haram sun ƙara tsananta hare-hare a wasu sassan Jihar Borno.

NAPTIP ta daƙile yunƙurin safarar ƙananan yara 10 a Taraba

Hukumar ta ce yaran da mutumin da ake zargi suna hannunta kuma tana ci gaba da bincike a kan lamarin.