Labarai

Labarai

ECOWAS ta sa ranar shiga Nijar da yaƙi

ECOWAS ta ce zaɓi ya rage wa masu juyin mulkin Nijar tsakanin shiga yaƙi ko kuma hawa teburin sulhu

Kuncin Rayuwa: Gwamna Inuwa ya ƙaddamar da rabon tallafin abinci a Gombe

An tsara tallafin ne bayan fahimtar ​​irin ƙalubalen da magidanta ke fuskanta a Jihar Gombe.

’Yan sandan Kano sun lallasa ’yan Kannywood a wasan sada zumunta

’Yan sandan sun kuma lallasa ’yan TikTok da tubabbun ’yan daba.

Tinubu ya gargadi sojin Nijar kan lafiyar Bazoum

Akwai yiwuwar za mu dauki matakin soji kan wadanda suka yi wa Bazoum juyin mulki.

Daurin auren dan Sanata Barau Jibrin ya tara manyan Najeriya a Kano

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ne ya zama waliyyin angon, Abdullahi Barau Jibrin.