Labarai

Labarai

Dan dako ya tsere da kayan abincin wata mata a kasuwar Abuja

Matar ta yi cefanen kayan abinci na akalla N23,300.

Tsadar rayuwa ta sa magidanta satar abinci a gonaki a Taraba

Masu gonaki sun koka kan ƙaruwar magidanta da ake kamawa rana tsaka sun saci rogo ko doya ko masara a gonakin wasu da nufin ciyar da nasu iyalan

Lalata da Ɗalibai: An tuɓe shugaban tsangayar aikin lauyan Jami’ar Kalaba

Jami’ar Kalaba ta tsige Farfesa Cyril Ndifon daga matsayinsa ta kuma haramta masa shiga harabartakan zargin lalata da ɗalibai

Kwamandan Boko Haram da ya yi ajalin mayaƙa 82 ya miƙa wuya

Amir ɗin Boko Haram da ya yi sanadin kashe mayaƙa 82 a rikicin ƙabilanci a ƙungiyar ya miƙa kansa da iyalansa ga sojojin Najeriya

‘Kwanan nan karancin kaji da ƙwai zai kunno kai a Najeriya’

Kungiyar masu kaji da kwayaye ta kasa ce ta yi gargadin