Matan Kano sun gudanar da addu’o’i kan matsalar tsaro da tsadar rayuwa
A yayin addu’o’in, matan sun yi saukar Alkurani sau 19.
Labarai
A yayin addu’o’in, matan sun yi saukar Alkurani sau 19.
Rabon da a yi amfani da sansanin tun a shekara ta 2011
Gwamnan ya ce zai ci gaba da jajircewa wajen yakar ta’addanci a jihar.
Hukumar ta ce za ta ci gaba da yaki da masu safarar miyagun kwayoyi a jihar.
Sojojin sun ce suna zargin man da aka samu na sata ne.