Taliban ta yi bikin shekara 2 da sake kwace Afghanistan
Gwamnatin Taliban na bikin cika shekara biyu da sake karbe iko a kasar Afghanista.
Labarai
Gwamnatin Taliban na bikin cika shekara biyu da sake karbe iko a kasar Afghanista.
Sojojin Najeriya kimanin 20 ne ’yan bindiga suka kashe a wani harin kwanton bauna a kan hanyar Zungeru zuwa Tegina da ke Jihar Neja.
Amurka ta ce shirin sojojin na gurfanar da Bazoum zai rura wutar fargabar da ake ciki
Tinubu ya damu sosai da abubuwan da ke faruwa a kasuwar canjin.
Maharan sun sace malamin da matarsa da ‘ya’yansa guda biyu ciki har da jaririn kwana daya a duniya.