An hana ’yan jarida shiga wajen bikin yaye ɗalibai a Jami’ar ABU
Duk da tantance ‘yan jaridar tare da ba su katin shaida, amma jami’an tsaro sun hana su shiga wajen bikin.
Labarai
Duk da tantance ‘yan jaridar tare da ba su katin shaida, amma jami’an tsaro sun hana su shiga wajen bikin.
Jami’ar ta ce saɓanin da ya auku a wajen jami’ar ne kuma bai shafe ta ba.
Wata mummunar gobara a kasuwar Sabuwar Mil 3 da ke kan hanyar Gombe–Yola, ta cinye shaguna, kwantainoni da wuraren kasuwanci da dama, lamarin da ya je
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kisan gilla da ’yan ta’adda suka ƙone mutane hudu da ransu a gidajensu a ƙauyen Gwargwabe da ke yankin Nahuce a
NAPTIP ta ce hukuncin zai zama izina ga masu aikata irin wadannan laifuka.