Labarai

Labarai

An rufe gidan rediyo kan sukar juyin mulkin Nijar

Gwamnati ta rufe wani shahararren gidan rediyo a kasar Burkina Faso kan sukar juyin mulkin da sojojin Nijar suka yi wa Shugaba Bazoum

Emefiele ya nemi kotu ta hana DSS bincikar sa

Emefiele ya nemi kotu ta yi watsi da zargin mallakar haramtattun makamai da DSS ke masa, hukumar kuma na adawa da belinsa da kotu ta bayar

‘Farashin gas din girki zai iya tashi a Najeriya mako mai zuwa’

Hakan dai na da alaka da faduwar darajar Naira

Kotu ta soke zaben dan majalisar NNPP a Kano

An soke zaben ne saboda badakalar takardun karatu

Tashin Dala: Akwai yiwuwar farashin mai ya tashi

Da zarar Dala ta tashi, farashin kayayyaki kan tashi