Labarai

Labarai

An kashe dan takarar shugaban kasa a taron yakin neman zabensa

An harbe dan takarar shugaban kasar Ecuador har lahira a wurin taron yakin neman zabensa, kwana 10 kafin zaben

Matashi ya kashe tsoho da tabarya saboda zargin maita a Gombe

Matashin yana zargin tsohon ne ya kama shi ya kwanta rashin lafiya

Tinubu ya sa labule da El-Rufa’i da Wike a Aso Rock

Ana ganin ganawar na da nasaba da kokarin tabbatar da nadin Elrufai a matsayin Minista

Yadda aka yi jana’izar Sheikh Ibrahim Musa Albani Kuri

Gwamnan Gombe ya yi alkawarin kamawa da kuma hukunta wadanda suka kashe Sheikh Ibrahim Musa Albani Kuri a gidansa a jihar

Likitoci sun janye zanga-zangar da suka shirya

Likitoci Masu Neman Kwarewa sun janye zanga-zanar gama-garin da ta shirya farawa a fadin Najeriya a yau Laraba.