Yawan Hadiman da Gwamnan Kano ya nada yanzu sun kai 81
Gwamnan ya sake nada sabbin mukamai 42 a ranar Litinin.
Labarai
Gwamnan ya sake nada sabbin mukamai 42 a ranar Litinin.
Matar ta ce mijin ya daina son ta
Gwamnatin Taraba ta fara shirye-shiryen fara hakar ma’adinin.
A yanzu kuma shawara ta rage wa shugabannin ’yan kwadagon kan janye zanga-zangar.
Sabon Fira Ministan da sojojin suka nada shi ne Ali Mahaman Lamine Zeine, tsohon Ministan Kudi da Tattalin Arzikin kasar.