Labarai

Labarai

Kasurgumin mai laifi da ake nema ruwa a jallo ya mika wuya a Kano

A kan haka ne SP Kiyawa yake jan hankalin al’umma da su kiyaye wajen tsangwamarsa.

’Yan ta’adda sun kashe masunta 8 a iyakar Kamaru da Najeriya

Mayakan Boko Haram sun yi garkuwa da masunta da dama.

Minista: Cire sunana ya kara mini kaimi —Maryam Shetty

Maryam Shetty ta ce ta rungumi kaddara, kuma cire sunanta ba zai sa ta butulci ba.

An ceto daliban jami’a da aka yi garkuwa da su a Katsina

’Yan sana sun ceto daliban Jami’ar Tarayya da ke Dutsin-Ma a Jihar Katisa da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su.

’Yar leken asirin ’yan bindiga ta shiga hannu

Matar ta shaida wa jami’an tsaro cewa jagoran ’yan ta’adda Dankarami Gwaska ne ya ba ta aikin leken asiri