Labarai

Labarai

DPO ya biya wa saurayi sadakin aure

Amarya Maryam Isa ta nuna farin cikinta kan taimakon da DPO Lawan ya yi.

An janye dokar hana fita a Nijar

Gwamnatin ta yanke hulda da Faransa, sannan ta toshe kafofin yada labaran Faransar na Rfi da France24 a kasar

Sai kin nuna min ubana —’Ya ga uwarta a kotu

Mutumin ya ce sam ba ’yarsa ba ce, domin bai taba kusantar mahaifiyarta, wadda tsohuwar matarsa ce ba

An kama korarren soja da ke wa ’yan bindiga safarar makamai

Sojoji sun cafke wani kokararren soja da ke yi wa ’yan bindiga safarar makamai a Jihar Filato da ke yawan fama da hare-hare.

Cutar Diphtheria ta kashe mutum 122, ta kama 1,387 a Najeriya —UNICEF

Akasarin wadanda suka kamu da cutar kananan yara masu shekarau 2 zuwa 14 ne