Labarai

Labarai

Jamilu Gwamna ya zama ɗan takarar Gwamnan Gombe a APC

Jimillar masu jefa ƙuri’a dubu 556,081 ne aka tantance suka halarci zaɓen da aka gudanar a dukkan ƙananan hukumomin jihar 11.

Abubuwa 5 da ya kamata ku sani kan sabon Shugaban JAMB

Farfesa Aina shi ne ya kafa tarihin zamowa farfesan injiniyancin kwamfuta mafi ƙarancin shekaru a Najeriya.

Rikicin Gado: Sarkin Zazzau ya gargadi hakimai kan cin zalin talakawa

Majalisar Masarautar Zazzau ta sake tabbatar da aniyarta na amfani da tsarin sasanci da sulhu wajen magance rikice-rikicen al’umma da kare talakawa da

Tinubu zai naɗa ɗan shekara 40 a matsayin Shugaban JAMB

Tinubu zai naɗa Farfesa Segun Aina ne a yayin da wa’adin shugabancin Farfesa Ishaq Oloyede ke ƙarewa a ranar 31 ga watan Yuli, 2026.

Za mu ceto yara 48 da ’yan ta’adda suka sace a makaranta — Zulum 

Zulum ya tabbatar wa mazauna yankin Mussa cewa ana ci gaba da ƙoƙari tare da sojoji da sauran hukumomin tsaro don tabbatar da an ceto waɗanda aka sace