Labarai

Labarai

An cafke malami kan cakuda mata da maza a sahun Sallah

Malamin da ya halasta wa mata yin huduba da limancin sallar Juma’a yana fuskantar zargin yada akidun da suka saba wa Musulunci

Gwamnati ta maka ’yan kwadago a kotu kan yin zanga-zanga 

Ana tuhumar shugabannin NLC da TUC da raina kotu wajen gudanar da zanga-zanga kan cire tallafin mai

‘Kano na bukatar biliyan 6 don samar da kujeru a makarantu’

Kwamishinan ilimin jihar ya bukaci a tallafawa bangaren don yi masa garambawul.

Kungiyoyin kwadago na ganawa da Tinubu a Aso Rock

Yanzu-Yanzu: NLC Da TUC Na Ganawa Da Tinubu A Villa

Kotu ta aike da mijin da ake zargi da karya hannuwan matarsa mai juna biyu kurkuku

Zai ci gaba da zama a tsare har zuwa 15 ga watan Agusta