Labarai

Labarai

Gwamnatin Nijar ta bude iyakarta da makwabta 5, ban da Najeriya

Sai dai ba a bude ta Najeriya da Benin ba

Tinubu ya aike wa majalisa karin sunayen ministoci

Tinubu ya aike da karin sunayen ne a yayin da Majalisa ke tsaka da tantance rukunin farko da ya aike mata

Najeriya ta yanke wutar lantarkin da take ba wa Nijar

An koma ba da wuta a bisa tsarin karba-karba a manyan biranen Jamhuriyar Nijar

Juyin mulkin Nijar: Hafsoshin Tsaron ECOWAS na taro a Abuja

Manyan hafosohi tsaron kasashen Mali, Burkina Faso, Guinea da Nijar inda sojoji suka yi juyin mulki sun kaurace wa taron

’Yan bindiga sun kashe mutum 2 sun sace 13 a Zamfara

Mako 3 ke nan bayan ’yan bindiga sun sace mata 23 da ma’aikata 10 na wani kamfanin gini a jihar.