Labarai

Labarai

Ba za mu lamunci tashin hankali yayin zanga-zanga ba -Sufeton ‘Yan sanda

NLC da TUC sun shirya gudanar da zanga-zanga hade da yajin aiki a ranar Laraba.

Yariman Gombe ya riga mu gidan gaskiya 

Marigayin shi ne babban Hakimin garin Gombe

Ba zai yiwu gwamnati ci gaba da bayar da tallafi a bangaren lantarki ba – El-Rufa’i

Ya ce Tinubu zai magance matasalar lantarki cikin shekara 7

Tinubu da gwamnoni 6 sun tafi Jamhuriyyar Benin

Shugaba Patrice Talon da kansa ya gayyaci gwamnoni 6 da ke cikin tawagar Tinubu.

KAI-TSAYE: Yadda Majalisa ke tantance Ministocin Tinubu

Abubuwan da ke faruwa a zauren Majalisar Dokokin Najeriya inda ake tantance mutanen da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke son nadawa ministoci a gwamnatinsa