Kisan Ummita: Karar zabe ta kawo tsaiko ga shari’ar dan China
Shari’ar zabe ta sa an dakatar da sauraron shari’ar zargin dan kasar Chinan da kashe budurwarsa Ummulkulsum Sani Buhari (Ummita) a Kano
Labarai
Shari’ar zabe ta sa an dakatar da sauraron shari’ar zargin dan kasar Chinan da kashe budurwarsa Ummulkulsum Sani Buhari (Ummita) a Kano
Shugaba Tinubu ya umarci jami’o’i da sauran manyan makarantun Gwamnatin Tarayya su dakatar karin kudin rajistarsu.
Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari shi ne zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya na farko. A kan sa aka fara shugaba mai cikakken iko na farar hula sai dai ya
NAHCON ta kammala aikin ne da alhazan Kaduna da na Bauchi.
Hajiyar ta mayar da dala 80,000 da ta tsinta a lokacin aikin hajjin bana.