Labarai

Labarai

An karrama Hajiyar da ta tsinci kudi a Saudiyya

Hajiyar ta mayar da dala 80,000 da ta tsinta a lokacin aikin hajjin bana.

Motar Dangote ta kashe yara 3 a Zariya

Da tsakar dare motar ta kwace ta danne gidan wani mutum.

An maka Sarkin Dutse a gaban kotu kan rabon gadon mahaifinsa

Matar tsohon Sarkin ce ta maka shi a gaban kotun kan gadon wani gida

ISWAP ta yi jana’izar bai-daya ga dakarunta da sojoji suka kashe a Borno

Sojojin sama na Najeriya ne suka kashe su a wasu jerin hare-hare

Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi da daddare

Zai yi jawabin ne da karfe 7 na yamma