Labarai

Labarai

Yanzu-Yanzu: An sa dokar ta ɓaci a Adamawa bayan boren matasa

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri ya sa dokar ba-shiga ba-fita, ba-dare ba-rana a Yola babban birnin jihar sakamakon wasoson kayan tallafi da matas

Bokan da aka sace ya fadi dalilin kin ɓacewa lokacin da aka zo kama shi

Bokan ya ce yana da hurumin ɓata domin kare lafiyarsa.

’Yan bindiga sun kashe jami’an Hukumar Kula da Shige da Fice biyu a Sakkwato

Ana fargabar cewa matsalar tsaro ta sake dawowa a Jihar Sakkwato.

’Yan fashi sun sace rigar amarya ana shirin biki

Duk da mun sanar da ’yan sanda, na fidda rai rigar ba za ta dawo ba.

Buhari ya magantu kan juyin mulkin sojoji a Nijar

Ni da iyalina muna jimamin halin da Shugaba Bazoum ya tsinci kansa a Nijar.