Labarai

Labarai

Gwamnan Gombe ya sanar da sunayen kwamishinoni 17

Sakataren gwamnatin jihar ya sanar da sunayen majalisa za ta tantance.

Mikel Obi ya zama mashawarcin Gwamnan Filato kan wasanni

Mikel Obi ya zama mai ba Gwamnan Filato shawara kan harkokin wasanni.

Jirgin Max Air da ya makale da alhazai a Nijar ya samu izinin tashi

Jirgin ya tafi birnin Jidda na kasar Saudiyya domin kwaso ragowar alhazan Najeriya zuwa gida

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kano ta soke lasisin Kannywood

Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin masana’antar Kannywood da gidajen Gala. Shugaban hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano, Mala

Kotu ta kori bukatar DSS na neman ci gaba da tsare Emefiele

Babbar Kotun Abuja ta yi watsi da bukatar hukumar DSS da cewa ya saba tsarin kotu