Labarai

Labarai

’Yan sanda na neman masu tunzura Ale Rufai Mai Gangaliyon

Kwamishian ’yan sandan Kano ya bayar da umanin ne bayan lauyoyi sun kai wa rundunar korafi

Yanzu mata za su iya fara cin gadon mahaifansu a Akwa Ibom – Kotu

A baya dai ‘ya’ya mata ba su da ‘yancin cin gadon mahaifansu

ECOWAS ba za ta lamunci juyin mulki a Nijar ba —Tinubu

Tinubu ya gargadi duk wani shiri na kokarin yin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar.

A watan satumba za a fara ba wa dalibai rance —Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta nesanta kanta da karin kudin rajista da jami’o’inta suka yi, tana mai ce har kwanan gobe kudin karatu a jami’o&

Likitocin Najeriya sun fara yajin aikin gama-gari

Likitocin sun zargi gwamnati da rashin yin abin da ya kamata duk da cewa sun kara mata lokaci a kan wa’adin da suka ba bayar