Labarai

Labarai

Matar da ta haifi ’yan uku na neman tallafi a Yobe

Matar ta bayyana yadda take neman taimakon al’umma dangane da halin rayuwa da suke ciki ita da mijinta

An jiyo karar harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman babban birnin Nijar

An jiyo karar harbe-harbe da fashe-fashe masu karfi da safiyar Alhamis a kusa da filin jirgin saman kasa da kasa na Diori Hamani da ke Niamey, babban

An yi wa yarinya ’yar shekara 15 kisan gilla a Gombe

Rundunar ta fara bincike domin gano haƙiƙanin abin da ya faru da yarinyar.

An gurfanar da mutum 4 a kotu kan zargin sace matar aure a Kano

Alƙalin ta bayar da umarnin tsare waɗanda ake zargin har zuwa lokacin zaman kotun na gaba.

Muna fama da ƙarancin masu fitowa rajistar katin zaɓe a Yobe — INEC

Rajistar zaɓen za ta tabbatar da cancantar ’yan ƙasa ta zaɓar shugabanninsu a babban zaɓen 2027 da kuma bayan sa.