Labarai

Labarai

Likitocin Najeriya sun fara yajin aikin gama-gari

Likitocin sun zargi gwamnati da rashin yin abin da ya kamata duk da cewa sun kara mata lokaci a kan wa’adin da suka ba bayar

Sojoji sun kashe ’yan ta’addan Boko Haram 8 a dajin Sambisa

Dakarun rundunar Operation Hadin Kai (OPHK) tare da hadin gwiwar rundunar hadin gwiwa ta CJTF sun kashe ’yan ta’addar Boko Haram takwas a dajin Sambis

Wakar ‘cin zarafin Musulunci’: Matasa sun kone hotunan Davido a Borno

Bayan shan suka mawakin ya sauke bidiyon wakar daga shafinsa na Twitter

Majalisar Dokokin Kaduna ta dakatar Ciyamomi 3 kan zargin almundahana

An zargi shugabannin Kananan hukumomin da almundahanar kudade.

Abba ya ba alhazan Kano 50 da guzurinsu ya bata a Saudiyya kyautar miliyan 6.5

Ya ce ya ba su ne saboda su rage radadin halin da suka shiga