Labarai

Labarai

Zan sauya tambarin Twitter — Elon Musk

Nan ba da jimawa ba za mu yi sallama da tambarin Twitter.

Mutum 6 sun mutu bayan kwankwadar barasa

Dukkan wadanda suka sha sun mutu, ban da wanda ya kawo musu qqq

Tsohuwar Kwamishina a Kano Zubaida Damakka ta rasu

Har zuwa lokacin rasuwarta, ita ce Manajar Kamfanin Madara na L&Z.

Ma’aikatan ƙananan hukumomi na neman ƙarin kashi 300 na albashi saboda janye tallafin fetur

Bukatar ma’aikatan kananan hukumomin ta ci karo da bukatar uwar kungiyar kwadago ta NLC.

Kotu ta umarci DSS ta bai wa Nnamdi Kanu damar ganin likita

Kotun ta kuma nemi a mika bayanan lafiyar Kanu ga shugaban kungiyar ta IPOB.