Labarai

Labarai

Virus ya addabi gonakin kuɓewa a Najeriya

Daga Hussein Yahaya Cibiyar Binciken Kayan Lambu ta Ƙasa (NIHORT) ta gano wani ƙwayar cutar virus dake addabar gonakin kuɓewa a faɗin ƙasar nan. Hukum

An kashe ƴan fashin daji 22 a Katsina

Rundunar sojin  sama ta ƙasa ta  kashe ƴan fashin daji 22 yaran marigayi Abdulkareem Boss a jihar Katsina. Dakaraun Operation Hadarin Daji ne suka kai

Gwamnan Bauchi ya jagoranci Sallar rokon ruwa

Kusan mako daya ke nan ana shirya rokon ruwan a Jihar

Har yanzu Najeriya ta fi kowacce kasa arhar man fetur a nahiyar Afirka – IPMAN

Sai dai ta ce tana fatan man ya sauko nan gaba kadan

Gobara ta kone shaguna 10 a Kasuwar Rimi da ke Kano

Gobarar ta tashe ne sanadin tartsatsin wutar lantarki