Labarai

Labarai

Kungiyar kwadago ta yi watsi da sdabon karin farashin man fetur

Kungiyar ta ce babu ta inda karin zai amfani talakan Najeriya

Jihohin Kano, Oyo da Osun sun ayyana hutun sabuwar shekarar Musulunci

Ranar Laraba ce dai daya ga watan farko na sabuwar shekarar

Mai sana’ar POS ya sha guba saboda bashin miliyan 1.7

Alkalin kotun ya bayar da umarnin sayar da gidansu don biyan bashin

Tsadar man fetur: ′Ba mu zabi Tinubu don ya dada kuntata mana ba′

Mutumin ya koka kan mawuyacin halin da talakawa ke ciki a yanzu.

Litar fetur ta koma N620 a Kano

Gidajen mai na NNPC dake Birnin Kano da kewaye sun ɗaga farashin litar man fetur zuwa N620. Da safiyar Talata ne dai aka wayi gari NNPC ya koma sayar