Labarai

Labarai

Amnesty International ta nada Isah Sanusi a matsayin Daraktanta na Najeriya

Kafin nadin, ya rike mukamin Kakakin kungiyar a Najeriya

Matar Tinubu ta ba wadanda ambaliyar TradeMore ta shafa a Abuja N250,000

Kowanne daga cikin giadajen da ambaliyar ta shafa ya samu dubu 250

Kotu ta dakatar da Gwamnan Kano daga rusa gine-ginen jikin badala

Kotun ta kuma dage ci gaba da sauroaron karar har zuwa watan Oktoba mai zuwa

Majalisa ta sahale wa Tinubu ya kashe N500bn don rage radadin cire tallafin mai

Tinubu ya ce za a raba kudaden ne ga talakawan Najeriya

’Yan matan da ba sa zuwa makaranta sun fi masu zuwa yawa a Borno – Zulum

Ya ce gwamnatinsa na shirin mayar da ‘yan mata 500,000 makaranta