Labarai

Labarai

Sojojin ruwa sun gano rijiyar da ake satar danyen man fetur a Ribas

Sojojin ruwan Najeriya ne suka gano wajen

Tsawa ta kashe masu garkuwa da mutane su 3 a Kwara

Mazauna yankin sun ce Allah ne ya kawo tsawar ba mutum ba

Majalisar Wakilai ta nemi a soke ƙarin kuɗin jami’a

Daga Itodo Daniel Sule Majalisar Wakilai ta umarci hukumar kula da jami’o’i ta ƙasa (NUC) ta dakatar da ƙarin kuɗin makarantar da jami’o’i suka yi nan

Yadda dattawan Kudancin Kaduna suka canza min tunani kan daukar Mataimaki Kirista – El-Rufa’i

Ya ce sau uku Mataimakinsa na farko na kokarin ajiye mukaminsa a shekara 2

Majalisar Dokokin Bauchi za ta fara amfani da Hausa a yayin zamanta

Za a rika amfani da Hausa a matsayin harshe na biyu