Labarai

Labarai

Alhazan Kano sun ɓarke da gudawa a Makka

Kimanin alhazan jihar Kano tara ne suka ɓarke da guduwa a Birnin Makka bayan kammala aikin Hajji. Shugaban jami’an  kiwon lafiya na Hukumar Alhazai ta

Gobarar Igiyar Leko ta yi ajalin Almajirai 3 a Adamawa

Tabbas wannan lamari mukaddari ne daga Allah kuma babu makawa sai ya faru.

Tinubu ya ziyarci dakarun Najeriya a Guinea Bissau

Wannan shi ne karo na biyu da Tinubu ya halarci taro a kasashen waje tun bayan rantsar da shi.

An sace masu aikin titin Kaduna-Kano su 4 a Tashar Yari

An sace su ne da daddare, lokacin ana ruwan sama

An bukaci Amurka ta hana Abba izinin shiga kasarta saboda rushe-rushe a Kano

Sun ce haka kawai za a ayi wa Gwamnan don ya shiga taitayinsa