Labarai

Labarai

Hajiyar Najeriya mai shekara 66 ta rasu bayan kammala Aikin Hajji

Aminiya ta ruwaito cewa an tsinci gawar marigayiyar a banɗaki.

Bidiyon Dala: Ganduje ya yi martani kan sammacin hukumar yaki da rashawa

A yanzu Muhuyi Rimin Gado ba zai iya yi wa Ganduje adalci ba saboda ta yiwu a akwai gilli a zuciyar sa.

Cutar Diphtheria ta kashe mutum 80 a Najeriya — NCDC

Daga cikin alamomin cutar sun hada da zazzabi da yoyon hanci da tari da kuma ciwon makogwaro.

Amarya ta kashe angonta a Bauchi

Amaryar ta daɓa wa angonta wuƙa a ƙirji.

Gwamnan Sakkwato ya yi tarar makara a Gidan Gwamnati

Gwamnan Jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya rufe ƙofar Gidan Gwamnati ranar Alhamis saboda taron ma’aikatan da suka makara. Gwamnan ya tuƙa kansa zuwa ofis