Labarai

Labarai

Bidiyon Dala: Muhuyi ya yi sammacin Ganduje

Shugaban Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ya yi sammacin tsohon gwamna Dr Abdullahi Uma

Gwamnan Taraba ya rage wa daliban jami’a rabin kudin makaranta

Ya ce an yi sassaucin ne saboda rage radadin cire tallafin man fetur

Daya daga cikin Alhazan Kano ta rasu bayan kammala Aikin Hajji a Saudiyya

Tuni aka yi jana’izarta a masallaci Harami na Makkah

An samu raguwar hatsarin mota yayin Babbar Sallar bana – FRSC

Hukumar ta alakanta hakan da jajircewarta

Alhazan Najeriya na fargabar komawa Madina

Alhazan Najeriya sun shiga damuwa bisa samun labarin akwai yiyuwar su sake komawa Madina a lokacin da za su koma gida. Aminiya ta rawaito cewa hukumom