Labarai

Labarai

Usman Kumo, Aliyu Madakin Gini sun zama jagororin Majalisar Wakilai

Shugaban Majalisar Wakilai, Tajuddeen Abbas ya bayyana Usman Bello Kumo (APC-Gombe) da Aliyu Sani Madakin Gini (NNPP-Kano) cikin ƙunshin jagororin maj

Jirgin farko na Alhazan Najeriya ya taso

Jirgin farko na alhazan Najeriya ya taso daga Jeddah zuwa Sokoto da ƙarfe 1:55pm agogon Saudiyya. Hukumar aikin Hajji ta ƙasa NAHCON ta sanar da tashi

An kama kwamishinan Ganduje bisa badaƙalar Naira biliyan guda

Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta kama kwamishinan ayyuka na zamanin Gwamna Ganduje bisa zargin badaƙalar Naira biliyan

Gwamnan Kano ya raba wa alhazan Jihar miliyan 65 na ‘Barka da Sallah’

An ba alhazan sama da su 6,000 da yanzu haka ke Saudiyya ne tallafin

’Yan ta’addan ISWAP sun kashe mutum 5 a harin roka a Borno

An kai harin ne a garin Damboa na Jihar