Sojoji sun ceto mutum 11 da aka sace a hanyar Kaduna-Abuja
Sojoji sun ceto wasu mutum 11 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su tsawon kwana 92 a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Labarai
Sojoji sun ceto wasu mutum 11 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su tsawon kwana 92 a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Fasto Samson Awolola mai shekara 37 ya gamu da ajalinsa ne a ranar Litnin, bayan da ya kunna wuta domin kona ciyayi a wani kangonsa da yake gini.
Wani tsohon Janar ɗin soja ya ce babu makawa a wannan hukunci ga duk sojan da aka samu da wannan laifin yunƙurin juyin mulki, in dai ba shugaban ƙasa
A watan Oktoban 2025 ne rundunar tsaron ta sanar da kame wasu manyan jami’an soji 16 bisa zargin saɓa dokokin aikin soji.
An shirya gasar ne domin tallafa wa manufofin Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, na ƙara zuba jari a harkar ilimi.