Labarai

Labarai

Matashi ya kera motar ‘A kori kura’ a Yobe

Ya nemi a tallafa masa ya bunkasa fasahar

Gwamnan Sakkwato ya nada Sakataren Gwamnati da karin wasu mukamai 7

Gwamnan ya nada Muhammad Bello Sifawa a matsayin sabon Sakataren Gwamnatin Jihar

YANZU-YANZU: Abba Kabir ya mayar da Muhuyi Magaji kujerarsa

Gwamnan  Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da mayar da Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado kujerarsa ta shugabancin Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da

Karya darajar Naira: Farashin ragon layya ya nunka bara

Farashin dabbobin layya ya nunka na bara a faɗin Najeriya sakamakon tashin farashin man fetur da kuma karyewar darajar Naira. Tashin farashin litar ma

Ali Maɗagwal ya sake barin Kwankwasiyya

Fitaccen mai wasan barkwanci a Kannywood  Ali ‘Artwork’ Maɗagwal ya sake komawa APC bayan ya kasa samun shiga a gwamnatin NNPP mai mulki a jihar Kano.