Labarai

Labarai

Za a haifi jarirai 700,000 a Kano bana

Ƙidayar ’yan ƙasa da aka gudanar a 2006, ta nuna cewa yawan al’ummar Kano na ƙaruwa da kusan kashi 3.5 cikin ɗari a duk shekara.

’Yan bindiga sun sace mata da yara sama da 40 a Zamfara

’Yan bindigar sun girke manyan bindigogi guda biyu suka rika buɗe wuta kan al’umma sa’anna suka yi awon gaba da da mutane sama da 40, yawancinsu

Za mu fara aiwatar da dokar takaita kashe kudin aure —Gwamnan Sakkwato

Gwamnan Sakkwato Ahmed Aliyu ya ce nan ba da jimawa ba gwamnatinsa za ta fara aiwatar da dokar hana kashe kudi fiye da kima a harkokin aure a jihar.

Ko babu Kwankwaso Abba zai ci zabe

Ya tuna da yadda tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau ya lashe zabe a 2003 ba tare da goyon bayan wani uban gidan siyasa ba, haka kuma Kwankwaso ya da

Kano: Masu bin Abba zuwa APC za su dawo NNPP — Sanata Hanga

Sanata Rufa’i Sani Hanga ya bayyana ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf, daga jam’iyyar NNPP a matsayin ƙundumbalar siyasa da za ta kai shi ta baro.