Labarai

Labarai

Abin da muka tattauna da Tinubu kan rikicin Mali —Jonathan

Tinubu ya gana da Jonathan a fadar shugaban kasa a ranar Talata.

Kano: Abba ya rushe shataletalen gidan gwamnati

A cikin dare aka sa gireda ta yi lebur da shataletalen mai suna State Roundabout

Zulum ya raba wa manoma taraktoci 442 da takin zamani

Gwamnan Borno, Babagana Umara  Zulum, ya raba taraktoci 442 da injinan noma da garmuna guda 312 da kuma takin zamani nau’in MPK ga manoman jihar

An tantance mutum miliyan 1 don yin aikin kidaya —NPC

An dage kidayar da aka shirya yi a watan Mayu, kuma ba a sake sanya ranar da za a yi ba.

Trump ya gurfana a gaban kotun Amurka

Sai dai duk da haka, ya ce zai tsaya takara a zaben badi