Yau ake sa rana Abba zai koma APC
A ranar Juma’a Gwamna Abba ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyarsa ta NNPP tare da shugabannin ƙananan hukumomi 44 da ’yan majalisar dokoki
Labarai
A ranar Juma’a Gwamna Abba ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyarsa ta NNPP tare da shugabannin ƙananan hukumomi 44 da ’yan majalisar dokoki
Sakamakon binciken ya samu sojojin da laifin yunƙurin aikata juyin mulki, kamar yadda aka tuhume su
Sanatan ya buƙaci dakarun su kawo ƙarshen maharan da suka addabi yankin.
Jami’an sun yi artabu da maharan tare da ceto wasu mutum uku da aka sace.
Barnar da gobarar ta yi muni matuƙa, domin shagunan da wutar ta shafa sun ƙone ƙurmus, ba tare da an samu damar ceto wani abu ba.