Duk da umarnin kotu, Gwamnan Filato ya rantsar da sabbin Ciyamomi 17
Gwamnan ya ce an rantsar da su ne domin cike gurbi
Labarai
Gwamnan ya ce an rantsar da su ne domin cike gurbi
’Ya’yan sun cika umarnin mahaifin nasu inda suka kashe kuma suka kone gawar mutumin.
An gargadi masu mu’alama da kamfanin Binance da su dakata.
An haifi Mista Folashodun Adebisi ranar 7 ga watan Maris na 1962.
Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang, ya dakatar da duk ma’aikatan da tsohon gwamnan jihar, Simon Lalong ya dauka, daga shekara ta 2022 zuwa karshen wa’adin