Gwamnan Sakkwato ya kafa kwamitin binciken gwanjon kayan gwamnati da Tambuwal ya yi
Gwamnan ya dora wa kwamitin alhakin duba dukkan gwanjon kayan gwamnati da tsohuwar gwamnatin ta yi ba bisa ka’ida ba, domin gadara da kusanci.
Labarai
Gwamnan ya dora wa kwamitin alhakin duba dukkan gwanjon kayan gwamnati da tsohuwar gwamnatin ta yi ba bisa ka’ida ba, domin gadara da kusanci.
Jirgin kasa ya kashe soja a daidai wurin da jirgin kasa ya kashe mutum 6, ya jikkata wasu 80 a cikin motar ma’aikata a Legas
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce, rashin aikin matatun man gwamnati ne ya sa ta fara biyan tallafin mai
Ga wasu muhimman abubuwa da ya yi:
Za a yi hutun ne albarkacin ranar Dimokuradiyya ta bana