Labarai

Labarai

Gwamnan Binuwai ya kori dukkan ma’aikatan da Ortom ya dauka yana dab da sauka

Ya kuma kori dukkan Manyan Sakatarorin da Ortom ya nada

Tinubu ya gana da gwamnonin Najeriya

Ganawar Tinubu ta farko da gwamnonin jihohi 36 da ke fadin Najeriya bayan hawansa mulki

Gwamnan Sakkwato ya raba gero ga iyalan da harin ’yan bindiga ya shafa

Gwamnan Jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya raba gero ga iyalan wadanda harin ’yan bindiga na ranar Lahadi ya shafa.

Gwamnan Imo ya ajiye mataimakinsa a zaben da yake namen zarcewa

Gwamnan ya maye gurbin mataimakin nasa da mace.

Bata-gari sun kone gidan rediyon Jihar Kogi

Wasu bata-gari sun kai hari a gidan rediyon Gwamnatin Jihar Kogi,  inda suka kone shi, suka kuma yi awon gaba da kayayyakinsa.