Labarai

Labarai

Dan shekara 38 ya zama shugaban majalisar Osun

Adewale Egbedun mai shekara 38 ya ce zai yi aiki tukuru don ciyar da al’ummar jihar gaba.

Kotu ta yanke wa fitaccen fasto hukuncin rataya a Ribas

An tuhumi Fasto din da kashe wata mata a cocinsa.

Hayar jirgi muka dauko daga Habasha, ba namu ba ne – Shugaban kamfanin Nigeria Air

Ya ce jirgin mallakin kamfanin Ethiopian Airline ne

Saudiyya ta ba Najeriya kyautar tan 50 na dabino

Saudiyya ta ce tallafin na ingantaka ne tsakanin kasashen

Kuncin rayuwa ne ya sa na shiga sata – Magidanci mai ’ya’ya 6

Ya ce kuncin rayuwar yau da kullum ne ya sa ya shiga harkar