Labarai

Labarai

Cire Tallafin Mai: An rage ranakun zuwa aiki zuwa kwana 3 a Kwara

Gwamnatin ta yanke hukuncin ne don rage wa ma’aikatan jihar radadi.

An kama mutum 4 da kasusuwan dan Adam a Gombe

Za a gurfanar da wadanda ake zargin a kotu.

’Yan kwadago sun bukaci Tinubu ya mayar da mafi karancin albashi N200,000

Kungiyar ta ce haka ne zai yi daidai da radadin cire tallafin mai

Rukunin farko na maniyyatan Kano sun tashi zuwa kasa mai tsarki

Maniyyatan su 555 sun tashi a cikin jirgin Max Air

Ma’aikatan shari’a za su tsunduma yajin aiki kan janye tallafin mai

Za a fara yajin aikin ne ranar Laraba