Labarai

Labarai

’Yan jarida za su shiga yajin aiki saboda tsadar man fetur

NUJ ta ce ba gudu ba ja da baya matukar NNPCL bai janye karin farashin man fetur da ya yi ba.

Kano: Abba ya taka wa masu gine-gine a filin sansanin alhazai burki

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya umarci masu yin gine-gine a filin sansanin alhazai da suka saya daga Gwamnatin Ganduje a su dakata

An kashe mutum 1,872 an sace 714 a wata 4 a Najeriya —Rahoto

Rahoton ya ce mahara sun kashe mutum 1,872 a Najeriya tare da sace wasu 714, aka kuma jikkata wasu daga watan Janairu zuwa Afrilu

Almajiri ya rasu bayan fadawa a kududdufi a Kano

Wani almajiri mai shekara 13 ya rasu bayan da ya nitse a cikin kogi a kauyen Makugara da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar Kano.

Labarin na mallaki Naira Tiriliyan 9 kanzon kurege ne — Dauda Dare

Masu yada karairayin na son su bata wa gwamnatina suna.