An kashe wasu a rikici tsakanin Boko Haram da ISWAP
“Yaƙin ya faru ne a kusa da Dogon Chiku Buhari, gabashin Tubum Mota da kuma yankin Bosso-Diffa a Jamhuriyar Nijar yadda aka dauki sa’oR
Labarai
“Yaƙin ya faru ne a kusa da Dogon Chiku Buhari, gabashin Tubum Mota da kuma yankin Bosso-Diffa a Jamhuriyar Nijar yadda aka dauki sa’oR
Lamarin, kamar yadda rahotanni suka nuna, ya faru ne a ranar Laraba a yankin Dei-Dei na Babban Birnin Tarayya.
An kama ’yan Najeriya 11 bayan jami’an ’yan sanda da na hukumar kula da shige da fice ta kasar Thailand sun bankado wata ƙungiyar masu amfani da soyay
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce dole ne a kawar da tunanin cewa mambobin jam’iyyar APC sun tsira daga zargin cin hanci da rashawa.
Wannan ba shi ne karon farko da suke kawo hari a ƙauyen nan ba. Sun saba shigowa, su kashe mutane, sannan su tsere.