Labarai

Labarai

CBN ya kara farashin Dala zuwa N630

Farashin Dala ya yi faduwar bakar tasa a kasuwar bayan fage bayan matakin da Bankin CBN ya dauka a kan farashin canji

Farashin kaya ya yi tashin gwauron zabo bayan cire tallafin mai

An ninka farashin wasu kayan masarufi da na sufuri sakamakon tsadar mai bayan cire tallafi

Kano: Gwamna Abba ya nada sabon Akanta-Janar

Abdulkadir Abdussalam ya zama sabon Akanta-Janar na Jihar Kano, Garba Ahmed Bichi kuma ya zama Manajan Daraktan Hukumar Ruwa

Ni da Kwankwaso aminan juna ne —Shekarau

Shekarau ya ce duk da sabanin ra’ayi irin na siyasa, shi da Kwankwaso aminan juna ne sosai

Tsawa ta kashe yaro dan shekara 5 a Katsina

Tsawa ta kashe yaro dan shekara biyar a hanyar zuwa masallaci