Tsohon Kakakin Buhari, Femi Adesina, ya samu sabon mukami
Dama ko kafin Buhari ya ba shi mukami a 2015, a can yake aiki
Labarai
Dama ko kafin Buhari ya ba shi mukami a 2015, a can yake aiki
Shugaba NLC ya ce bai kamata a cire tallafin ba tare da ana samar da man ba, daga karshe a bar dillalan mai suna tatsar jama’ar Najeriya
Abba ya koka kan yanayin da ya samu matatar ruwa ta Challawa da ke Kano.
Tuni ‘yan Najeriya suka fara kokawa kan yadda gudajen mai suka tsauwala.
Keyamo ya ce kasafin kudin 2023 da Tinubu ya gada daga Gwamnatin Buhari bai yi tanadin biyan kudin tallafin man fetur ba.