Labarai

Labarai

An hana Ganduje shiga wurin manyan baki a filin rantsar da Tinubu

Shi ma gwamnan Anambra, Charles Soludo ya yi kokarin shiga amma jami’an tsaro suka taka masa birki.

KAI-TSAYE: Yadda Rantsarwar Tinubu da Gwamnoni 28 ke gudana

Wainar da ake toyawa a wajen rantsar da shugaban kasar Najeriya na 16, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da gwamnoni 28.

An kama masu da’awar kafa Kasar Yarbawa ta Oduduwa Nation

Nan ba da jimawa ba Majalisar Dinkin Duniya za ta ayyana Oduduwa Nation.

Hukunci daya za a fara yanke wa masu kwacen waya da ’yan fashi – Gwamnatin Kano 

Gwamnatin ta ce duk wanda aka kama da laifin, a matsayin dan fashi za a tuhume shi

An sanya dokar takaita zirga-zirga a Birnin Gwari

An sanya dokar takaita zirga-zirga a Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna bayan ’yan bindiga sun yi wa garin kawanya.